Filib 4:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka ya 'yan'uwana, ƙaunatattuna, waɗanda nake bege, ku da kuke abin farin cikina da abin taƙamata kuma, ku dage ga Ubangiji, ya ku ƙaunatattuna.

Filib 4

Filib 4:1-3