Filib 3:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

wanda zai sāke jikin nan namu na ƙasƙanci, ya mai da shi kamar jikin nan nasa na ɗaukaka, da ikon nan nasa na sarayar da dukkan abubuwa a gare shi.

Filib 3

Filib 3:16-21