Filib 2:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma, ai, kun san darajar Timoti yadda muka yi bautar bishara tare, kamar ɗa da mahaifinsa.

Filib 2

Filib 2:17-30