Far 46:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

sai Yusufu ya kintsa karusarsa ya haura zuwa Goshen don ya taryi Isra'ila, mahaifinsa. Nan da nan da isowarsa wurinsa, ya rungume shi, ya jima yana ta kuka a kafaÉ—arsa.

Far 46

Far 46:27-30