Far 46:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Isra'ila kuwa ya aiki Yahuza ya yi gaba zuwa wurin Yusufu ya faɗa masa ya sadu da shi a nuna masa Goshen. Da suka zo ƙasar Goshen,

Far 46

Far 46:19-34