Far 42:8-10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

8. Yusufu kuwa ya gane da 'yan'uwansa amma su ba su gane shi ba.

9. Sai Yusufu ya tuna da mafarkan da ya yi a kansu, ya ce musu, “Ku magewaya ne, zuwa kuka yi domin ku leƙi asirin ƙasar.”

10. Suka ce masa, “A'a, shugabanmu, domin sayen abinci bayinka suka zo.

Far 42