Far 41:57 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duniya duka kuwa ta zo Masar wurin Yusufu, ta sayi hatsi saboda yunwa ta tsananta a duniya duka.

Far 41

Far 41:51-57