Far 41:56 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Domin haka sa'ad da yunwar ta bazu ko'ina a ƙasar, Yusufu ya buɗe taskokin ajiya, ya yi ta sayar wa Masarawa, gama yunwa ta tsananta a ƙasar.

Far 41

Far 41:49-57