Far 41:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Fir'auna kuwa ya ce wa Yusufu, “Na yi mafarkin da ba wanda ya san fassararsa, amma na ji an ce, wai kai, in ka ji mafarkin kana iya fassara shi.”

Far 41

Far 41:5-21