Far 41:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Fir'auna ya aika a kirawo Yusufu, da gaggawa suka fito da shi daga cikin kurkuku. Da Yusufu ya yi aski, ya sāke tufafinsa ya zo gaban Fir'auna.

Far 41

Far 41:10-20