Far 40:22-23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

22. amma ya rataye shugaban masu tuya kamar yadda Yusufu ya fassara musu.

23. Duk da haka shugaban masu shayarwar bai tuna da Yusufu ba, amma ya manta da shi.

Far 40