Far 39:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yarin kurkukun, ba ruwansa da dukan abin da Yusufu yake kula da shi, domin Ubangiji yana tare da shi, dukan abin da ya yi kuwa Ubangiji yakan sa wa abin albarka.

Far 39

Far 39:18-23