Far 39:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yarin kurkuku ya shugabantar da Yusufu bisa dukan 'yan sarƙa da suke a kurkuku, dukan abin da ake yi a wurin kuma shi yake yi.

Far 39

Far 39:13-23