Far 40:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma ka tuna da ni sa'ad da abin ya tabbata gare ka, sai ka yi mini alheri, ka ambace ni a wurin Fir'auna, har da za a fisshe ni daga wannan gida.

Far 40

Far 40:13-21