Far 40:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

bayan kwana uku Fir'auna zai ɗaukaka ka, ya komar da kai matsayinka, za ka kuma sa finjalin Fir'auna a hannunsa kamar dā lokacin da kake mai hidimar shayarwarsa.

Far 40

Far 40:4-17