Far 34:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ransa kuwa ya zaƙu da son Dinatu 'yar Yakubu. Ya ƙaunaci budurwar, ya kalallame ta da maganganu masu daɗi.

Far 34

Far 34:1-11