Far 33:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Isuwa kuwa ya ce, “Ina manufarka da duk waɗannan ƙungiyoyi da na gamu da su?”Yakubu ya amsa, ya ce, “Ina neman tagomashi ne a idon shugabana.”

Far 33

Far 33:3-15