Far 33:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Haka nan kuma Lai'atu da 'ya'yanta suka matso, suka sunkuya ƙasa, a ƙarewa Yusufu da Rahila suka matso kusa, su kuma suka sunkuya ƙasa.

Far 33

Far 33:1-15