Far 32:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yakubu fa ya tsorata ƙwarai, ya damu, sai ya karkasa mutanen da suke tare da shi, da garkunan tumaki da awaki, da na shanu, da raƙuma cikin ƙungiya biyu,

Far 32

Far 32:1-17