Far 32:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Jakadun kuwa suka komo wurin Yakubu, suka ce, “Mun je wurin ɗan'uwanka Isuwa, yana kuwa zuwa ya tarye ka da mutum arbaminya tare da shi.”

Far 32

Far 32:4-12