Far 32:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da Yakubu ya gan su ya ce, “Waɗannan rundunar Allah ce!” Saboda haka ya sa wa wannan wuri suna Mahanayim.

Far 32

Far 32:1-3