Far 3:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da suka ji motsin Allah yana yawo a gonar da sanyin la'asariya, sai mutumin da matarsa suka ɓuya wa Ubangiji Allah cikin itatuwan gonar.

Far 3

Far 3:1-14