Far 3:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai dukansu biyu idanunsu suka buɗe, sa'an nan suka gane tsirara suke, sai suka samo ganyayen ɓaure suka ɗinɗinka suka yi wa kansu sutura.

Far 3

Far 3:1-10