Far 27:30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ishaku yana gama sa wa Yakubu albarka, Yakubu yana fita daga gaban mahaifinsa ke nan sai ga Isuwa ɗan'uwansa ya komo daga farauta.

Far 27

Far 27:20-32