Far 27:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bari jama'a su bauta maka,Al'ummai kuma su sunkuya maka.Za ka yi shugabancin 'yan'uwanka,Allah ya sa 'ya'yan mahaifiyarka susunkuya maka.La'ananne ne dukan wanda yala'anta ka,Albarkatacce ne dukan wanda ya samaka albarka.”

Far 27

Far 27:28-36