Far 27:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka Yakubu ya matsa kusa da Ishaku mahaifinsa, sai ya lallaluba shi, ya ce, “Murya, muryar Yakubu ce, amma hannuwa, hannuwan Isuwa ne.”

Far 27

Far 27:19-25