Far 27:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ishaku kuwa ya ce wa Yakubu, “Matso kusa in ka yarda, don in lallaluba ka, ɗana, domin in hakikance ko kai ne ɗana Isuwa, ko babu.”

Far 27

Far 27:17-30