Far 26:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji kuwa ya bayyana gare shi, ya ce, “Kada ka gangara zuwa Masar, ka zauna a ƙasar da zan faɗa maka.

Far 26

Far 26:1-9