Far 26:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Aka sāke yin yunwa a ƙasar, banda wadda aka yi a zamanin Ibrahim. Sai Ishaku ya tafi Gerar wurin Abimelek, Sarkin Filistiyawa.

Far 26

Far 26:1-2