Far 25:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da yaran suka yi girma, Isuwa ya zama ƙwararren maharbi, ya zama mutumin jeji, Yakubu kuwa kintsattse ne mai son zaman gida.

Far 25

Far 25:26-30