Far 25:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Daga baya kuma ɗan'uwansa ya fito, hannunsa na riƙe da diddigen Isuwa, saboda haka aka raɗa masa suna Yakubu. Ishaku yana da shekara sittin sa'ad da ya haife su.

Far 25

Far 25:17-28