Far 24:54 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Shi da mutanen da suke tare da shi suka ci suka sha, suka kwana wurin. Da suka tashi da safe, sai ya ce, “A sallame ni, in koma wurin maigidana.”

Far 24

Far 24:48-60