Far 24:53 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai baran ya kawo kayan ado na azurfa, da na zinariya, da tufafi, ya bai wa Rifkatu, ya kuma ba ɗan'uwanta da mahaifiyarta kayan ado masu tsada.

Far 24

Far 24:43-56