Far 20:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Banda haka nan ma, hakika ita 'yar'uwata ce, 'yar mahaifina amma ba ta mahaifiyata ba ce. Na kuwa aure ta.

Far 20

Far 20:7-15