Far 20:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ibrahim ya ce, “Na yi haka, domin ina zaton babu tsoron Allah ko kaɗan a wannan wuri, shi ya sa na zaci, kashe ni za a yi saboda matata.

Far 20

Far 20:5-17