Far 11:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai suka ce wa juna, “Ku zo, mu yi tubula, mu gasa su sosai.” Suka yi aiki da tubali maimakon dutse, katsi kuma maimakon lāka.

Far 11

Far 11:1-11