Far 11:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da mutane suke ta yin ƙaura daga gabas, sai suka sami fili a ƙasar Shinar, suka zauna a can.

Far 11

Far 11:1-12