Ezra 9:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya Ubangiji Allah na Isra'ila, kai mai adalci ne, gama ka bar mana ringin da ya tsira kamar yadda yake a yau. Ga mu nan gabanka da zunubinmu, gama ba wanda zai iya tsayawa a gabanka saboda wannan.”

Ezra 9

Ezra 9:11-15