Ezra 9:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za mu sake ƙetare umarninka, mu yi aurayya da mutanen da suke yin waɗannan ƙazanta? Ba za ka yi fushi da mu, ka ƙone mu da fushinka har babu ringi ba?

Ezra 9

Ezra 9:7-15