Ezra 7:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yabo ya tabbata ga Ubangiji, Allah na kakanninmu, wanda ya sa a zuciyar sarki ya ƙawata Haikalin Ubangijin da yake a Urushalima.

Ezra 7

Ezra 7:24-28