Ezra 7:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk wanda bai yi biyayya da shari'ar Allahnka ba, ko shari'ar sarki, sai a yi masa hukunci mai tsanani, ko na mutuwa, ko na kora, ko na ƙwace dukiyarsa, ko na kurkuku.”

Ezra 7

Ezra 7:16-28