Ezra 7:1-5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Bayan wannan a zamanin Artashate Sarkin Farisa, sai Ezra ya gane da asalinsa, wato shi na ɗan Seraiya, da Azariya, da Hilkiya,

2. da Shallum, da Zadok, da Ahitub,

3. da Amariya, da Azariya, da Merayot,

4. da Zarahiya, da Uzzi, da Bukki,

5. da Abishuwa da Finehas, da Ele'azara, da Haruna babban firist.

Ezra 7