Ezra 8:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗannan su ne shugabannin gidajen kakanninsu. Wannan kuwa shi ne lissafin asalin waɗanda suka komo tare da ni daga Babila a zamanin sarautar sarki Artashate.

Ezra 8

Ezra 8:1-16