Ezra 5:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sheshbazzar kuwa ya zo ya aza harsashin ginin Haikalin Allah wanda yake a Urushalima. Tun daga wannan lokaci, har yanzu ana ta gininsa, har yanzu kuma ba a gama ba.

Ezra 5

Ezra 5:10-17