Ezra 5:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya ce masa, ya ɗauki waɗannan kwanoni, ya tafi, ya sa su cikin Haikalin da yake a Urushalima, a sāke gina Haikalin Allah a wurin da yake a dā.’

Ezra 5

Ezra 5:13-17