Ezra 4:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da aka karanta wa Rehum, da Shamshai magatakarda, da abokansu, wasiƙar sarki Artashate, suka hanzarta suka tafi wurin Yahudawa a Urushalima, suka gwada musu iko, suka tilasta musu su daina ginin.

Ezra 4

Ezra 4:13-24