Ezra 3:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Daga baya kuma suka miƙa hadayun ƙonawa na yau da kullum, da hadayu na amaryar wata, da ƙayyadaddun hadayu na idodin Ubangiji, da hadayu na amaryar wata, da ƙayyadaddun Ubangiji.

Ezra 3

Ezra 3:1-13