Ezra 3:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka kuma kiyaye Idin Bukkoki kamar yadda aka rubuta, suna miƙa hadayu na ƙonawa kowace rana bisa ga yawan adadin hadayun da ake bukata.

Ezra 3

Ezra 3:1-12