Ezra 2:62 Littafi Mai Tsarki (HAU)

suka bincika littafin asalin kakanninsu, amma suka ga ba su a ciki. Don haka aka mai da su ƙazantattu, ba a yarda musu su yi aikin firist ba.

Ezra 2

Ezra 2:60-70