Ezra 2:61 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai kuma zuriyar firistoci, wato zuriyar Habaya, da zuriyar Hakkoz, da zuriyar Barzillai, wanda ya auri mata daga cikin 'ya'yan Barzillai, mata, mutumin Gileyad, aka kira shi da sunnansu,

Ezra 2

Ezra 2:36-39-70